Ya ku muminai, kada wata ƙungiya ta yi wa wata ƙungiya ba’a,..'
Ya ku muminai, kada wata ƙungiya ta yi wa wata ƙungiya ba’a, ko mata su yi wa wasu mata ba’a; watakila sun fi su alheri. Ku guji yin ƙazafi da kiran juna da sunaye marasa dadi, domin munana ne yin fasiƙanci bayan imani. #Girmama_Wasu #Rayuwa_Da_Halaye
126
11