Kuma haqiqa Mun halicci mutum daga tataccen tavo."
Kuma haqiqa Mun halicci mutum daga tataccen tavoSannan Muka mai da shi maniyyi cikin wuri amintacceSannan Muka mayar da maniyyin ya zama gudan jini, sai gudan jinin ya zama tsoka, sai Muka mai da tsokar qasusuwa, sannan Muka lulluve qasusuwan da nama, sannan kuma Muka mai da shi wata halitta daban. To albarkatun Allah sun yawaita, Wanda Shi ne Mafi...
99
2