​A wani wurin kuma, Alqur’ani ya dunqule magana ."

​A wani wurin kuma, Alqur’ani ya dunqule magana ."

​A wani wurin kuma, Alqur’ani ya dunqule magana ."

31 12

A wani wurin kuma, Alqur’ani ya dunqule magana a kan Nana Maryam cikin ‘yan kalmomi kaxan da cewa, kamammiya ce, mai gaskata kalmomin Ubangjinta ce da litattafansa kuma tana cikin masu yi masa xa’a, Allah Ta’ala ya ce, “ta kuma gaskata ayoyin Ubangijinta da littattafansa”. Wataqila wannan ne ya sa Alqur’ani bai ambace ta haka kawai ba, sai ya sanya ta ta zama abar koyi game da abin da ya shafi sha’anin imani.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates