Allah Ta’ala yana faxa game da Nana Maryam cewa:"

Allah Ta’ala yana faxa game da Nana Maryam cewa:"

Allah Ta’ala yana faxa game da Nana Maryam cewa:"

36 17

Allah Ta’ala yana faxa game da Nana Maryam cewa: “Wadda ta tsare matancinta”. Sannan ya faxa game da ita da xanta ya ce: “Muka kuma sanya ta ita da xanta aya ga talikai”. Girmama Nana Maryam a Musulunci a haxe yake da kamewar ta da kuma imanin ta, kuma haihuwar Annabi Isa aya ce da ta shallake zamanin ta da kuma wurin da ta rayu.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates