Munafukai maza da munafukai mata sune wadanda
Munafukai
maza da munafukai mata sune wadanda suke umarni da mummunan aiki,
suke kuma hana kyakkyawan aiki, suna kuma dabaibaye hannayensu ga
barin aikata alheri, kuma sun manta da Allah, sai sakamakonsu ya zamo
Allah ya yi watsi dasu.#Munafunci #Munafukai #Musulunci
18
15