Yayin da Annabi Isa ya yi magana a cikin zanin goyo, Alqur’ani ya naqalto mana farkon maganar da ya fara furtawa, wato “lalle ni bawan Allah ne...Kuma ya sanya ni Annabi”. Sannan ya yi maganar salla da albarka. Lallai yanayi ne da za a fahimci yadda Alqur’ani ya ba da hoto sa surar Annabi Isa Almasihu yake...kamar yadda Alqur’ani ya kawo.
related cards
Browse Islamic cards