Alqur’ani bai tsoratar ba a yayin da raunin Nana Maryamu ya bayyana lokacin da raxaxin haihuwa ya zo mata ta ce: “Ina ma na mutu tun kafin wannan (abu ya faru). Sannan kira ya zo mata da cewa: “Ka da ki yi baqin ciki”. Hatta mace da Allah ya zava ta keto ta cikin wani yanayi wanda ta ji cewa ba za ta iya xaukar abin da ke cikinsa na tashin hankali ba.
related cards
Browse Islamic cards