A cikin mafi tsananin lokuta da Nana Maryam ta kutso na jin raxaxi, kalmomin ba su zo a cakuxe ba: Girgiza kututturen dabinon, ki ci, ki sha, kuma ki kwantar da hankalinki. A nan Alqur’ani yana zana mana wani yanayi ne sauqaqqa daga rahama...wato buqatuwar mutum zuwa ga abin ci da nutsuwa da kwanciyar hankali ba su faku sun vuya daga ilimin mahaliccin sa ba.
related cards
Browse Islamic cards