Me Annabi Isa (A.S) ya Faxa Game da Kansa?
Nana Maryam ta dawo wurin mutanen ta tana xauke da xanta a hannunta. Sai suka kalle ta suka tambaye ta, sannan suka tuhume ta. Sai dai ba ta yi wata doguwar jayayya da su ba, abin da ta yi kawai shi ne, ta yi nuni zuwa ga jaririn, sai suka ce: “Ta qaqa za mu yi magana da wanda yake xan jariri cikin shimfixar jego?” [Maryam: 29]Sannan sai mu’ujiza t...
403