​Nana Maryamu ta yi tambaya irin tambaya ta xabi’a cewa,"

​Nana Maryamu ta yi tambaya irin tambaya ta xabi’a cewa,"

​Nana Maryamu ta yi tambaya irin tambaya ta xabi’a cewa,"

31 15

Nana Maryamu ta yi tambaya irin tambaya ta xabi’a cewa, ta yaya zan samu xa alhali wani mutum bai tava shafa ta ba? Sai amsa ta zo mata da cewa: “Shi (wannan) mai sauqi ne a wurina”. Don haka Alqur’ani ya ba da labarin yadda haihuwar Annabi Isa ta kasance “aya ga mutane da kuma rahama daga gare Mu”. Mu’ujiza ce da ba ta zamo ita ce mafi qololuwar abin da ake buqata ba a karan-kanta...sai dai don ta zamo alama ce ta kiran mutum da ya yi tunani.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates