Jivinta ba alaqa ba ce kawai ko yin mu’amala ba, a’a jivinta ta qunshi soyayya da taimako da qauna waxanda ake gabatar da su a kan addinin Allah. Saboda haka ne ma gargaxi ya zo a bayyane game da ita don kada mumini ya vace daga hanyar gaskiya game da ita.
#Jivinta_da_barranta
Katika masu alaka
Nuna katika