Kada muminai su riqi kafirai a matsayin masoya su qyale muminai;
Kada muminai su riqi kafirai a matsayin masoya su qyale muminai; duk wanda kuwa ya aikata haka, to shi ba komai ne ba a wurin Allah, sai dai in don ku kare kanku ne daga gare su. Kuma Allah Yana tsoratar da ku kansa. Kuma zuwa ga Allah makoma takeKa ce: “In za ku voye abin da yake cikin qirazanku ko kuma ku bayyana shi, Allah Ya san shi, kuma Yana...
24
13