Sai suka murqushe su da izinin Allah, kuma Dawudu..
Sai suka murqushe su da izinin Allah, kuma Dawudu ya
kashe Jalutu, sai Allah Ya ba shi mulki da hikima, kuma Ya sanar da shi
irin abin da Ya ga dama. Ba don yadda Allah Yake kare wani sashin
mutane da wani sashi ba, to lalle da qasa ta lalace, sai dai kuma Allah
Ma’abocin falala ne ga talikai
27
12