Da a ce mutane sun yi imani, sun kuma kiyaye dokokin Allah
Da a
ce mutane sun yi imani, sun kuma kiyaye dokokin Allah, to da an bude
musu kofofin albarkatu na sama da kasa, sai dai karyata gaskiyar da
suka yi zai kai su zuwa ga halaka.
#Imani #Kiyaye dokokin Allah.
24
13