Noor International
Lalle waxanda suka ce: “AllahneUbangijinmu
Lalle waxanda suka ce: “Allah ne Ubangijinmu”,
sannan suka tsaya kyam, to mala’iku za su sauko musu (lokacin mutuwa
suna cewa): “Kada ku tsorata, kuma kada ku yi baqin ciki, kuma ku yi
farin ciki da Aljanna wadda kuka kasance ana yi muku alqawarinta
“Mu masoyanku ne a rayuwar duniya da kuma ta lahira;
kuma a cikinta (...
577