Tuntuntuni da Tadabburi a Cikin Ayoyin Allah
A cikin Alqur’ani, Allah Ta’ala yana kawo misalan da suke bayyana girmansa da kadaitakar siffofinsa a yayin da yake nuna gajiyawa da tawaya ta wani wanda ba shi ba. Daga cikin wadannan misalan akwai fadin Allah Ta’ala: “Allah kuma Ya ba da wani misali da mutum biyu, xayansu bebe ne ba ya iya yin komai, kuma ya zama nauyi a kan mai gidansa, du...
151
37