Ya ku mutane, ku kiyaye dokokin Ubangijinku Wanda ."
Ya ku mutane, ku kiyaye dokokin Ubangijinku Wanda
Ya halicce ku daga rai guda xaya, kuma Ya halicci matarsa daga shi, kuma Ya
yaxa maza da mata masu yawa daga gare su. Kuma ku kiyaye dokokin Allah Wanda
kuke yi wa juna magiya da Shi, kuma ku kiyaye (yanke) zumunci. Lalle Allah
Mai kula da ku ne
37
14