Samun hutu ba a cikin canjin yanayi yake ba, sai dai yana cikin alaqar zuciya da Ubangijinta. Don haka yayin da za a ambaci Allah, to dukkan abin da ya rikice a cikin ran mutum zai nutsu ya dawo hayyacinsa.
#Hasken_Nutsuwa
Katika masu alaka
Nuna katika