Duniya gabaxayanta tana gudana ne bisa wani tsari mai ban-mamaki wanda ba ya kaucewa. Don haka duk wanda zai yi tuntuntuni, to zai fahimci cewa, a cikin hakan akwai wata qudira da take gudanar da ita wadda ta qarfin qudirar mutum.
Ana ganin haqiqanin gaskiya ne tun kafin ma a faxeta da baki.
#Hasken_Hujja
Katika masu alaka
Nuna katika