​Qyale-qyalen duniya yana kama da shukar da take qawatar ."

​Qyale-qyalen duniya yana kama da shukar da take qawatar ."

​Qyale-qyalen duniya yana kama da shukar da take qawatar ."

37 17

Qyale-qyalen duniya yana kama da shukar da take qawatar da ido na xan lokaci, sannan ta zagwanye cikin sauri. Kada ka sanya rayuwarka cikin abin da zai gushe nan da nan, ka nemi abin da zai wanzu bayan mutuwarka.

#Rayuwa_Mai gushewa #Tuntuni

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya