A cikin labaran annabawa akwai izina a gare mu gaba xaya, tunatarwa ce don tuntuntuni da kuma koyo daga rayuwar waxanda Suka gabace mu.
Alqur'ani ba labarai ba ne kaxai, a’a Alqur’ani gaskatawa ne da shiriya da rahama.
#Izina_Daga_Qissoshi #Tuntuntuni
Katika masu alaka
Nuna katika