Gaskiya: Ginshiqin Xabi’u Kuma Mabuxin Aljannatai
Gaskiya ita ce ginshiqin kyawawan xabi’u, kuma gaskiya tana cikin mafi muhimmancin siffofin Musulmi na gaskiya. Kuma gaskiya ta qunshi vangarori da dama, daga cikinsu akwai:
1- Gaskiya a magana: Dole ne Musulmi ya zamo mai gaskiya a dukkan abin da zai faxa, saboda yin gaskiya dalili ne da yake nuna imani mutum, yin qarya kuma dalili n...
27
14