​Kuma (ka tuna) ma’abocin kifi (wato Yunusa) lokacin da ya tafi.."

​Kuma (ka tuna) ma’abocin kifi (wato Yunusa) lokacin da ya tafi.."

​Kuma (ka tuna) ma’abocin kifi (wato Yunusa) lokacin da ya tafi.."

47 12

Kuma (ka tuna) ma’abocin kifi (wato Yunusa) lokacin da ya tafi yana cike da fushi, sannan ya zaci cewa ba za Mu quntata masa ba, sai ya kira (Mu) a cikin duffai yana cewa: “Ba wani abin bauta da gaskiya sai Kai (ya Allah), tsarki ya tabbata a gare Ka, lallai ni na kasance cikin azzalumai!”Sai Muka amsa masa Muka kuma tserar da shi daga baqin ciki. Kamar haka kuwa Muke tserar da muminai

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya