Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga.."

Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga.."

Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga.."

23 16

kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman daga wajen Ubangijinku, da kuma Aljanna wadda faxinta yake daidai da sammai da qasa, an yi tanadinta domin masu taqawa

(Su ne) waxanda suke ciyarwa a cikin halin yalwa da halin qunci, kuma masu voye fushi kuma masu yin afuwa ga mutane. Allah kuwa Yana son masu kyautatawa

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya