​Ku yi rige-rige zuwa ga gafarar Allah da Aljannarsa wadda."

​Ku yi rige-rige zuwa ga gafarar Allah da Aljannarsa wadda."

​Ku yi rige-rige zuwa ga gafarar Allah da Aljannarsa wadda."

57 16

Ku yi rige-rige zuwa ga gafarar Allah da Aljannarsa wadda aka yi wa muminai alqawarinta. (Aljanna) ita ce babbar ni’ima daga Allah, Yana yin baiwarta ga wanda Ya ga dama. Don haka ka sanya manufarka ta zamo ita ce rabauta da samun yardarsa.

#Gafarar_Allah #Rige-rige_Zuwa_Aikata Alheri.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya