Misalan Alqur’ani: Darussa a Aqida da Tauhidi
A cikin ayoyin Alqur’ani mai girma muna samun misalai da suka kai maqura wurin fito da abubuwa yadda suke da bayani, suna karantar da mu da shiryar damu zuwa ga wasu ma’aoni masu girma wadanda suka shafi aqidarmu da tauhidinmu ga Allah mai girma da daukaka. Daga cikin wadannan misalan, Allah Ta’ala yana gabatar da misali guda daya a cikin Sur...
40
13