Duba duk katunan da aka fi kallo a Noor Gallery ..
Kalli katikan yabawar kullum
Da kuma cikin kawunanku. Yanzu ba kwa lura ba?
Haqiqa Mun girmama ‘yan’adam, Muka kuma xauke su (kan ababen hawa) na sarari da na ruwa, Muka kuma arzuta su daga tsarkakan (abubuwa) kuma Muka fifita su a kan wasu da yawa daga abin da Muka halitta nesa ba kusa ba
Wanda Ya kyautata kowane abu da ya halicce shi; kuma Ya fari halittar mutum daga tavo
Allah Yana nufin yi muku bayani ne, kuma Ya shiryar da ku hanyoyin waxanda suka gabace ku, kuma Ya karvi tubanku. Kuma Allah Mai yawan sani ne, Mai hikima
sannan idan shiriya ta zo muku daga gare Ni, to duk wanda ya bi shiriyata ba zai tave ba, kuma ba zai wahala ba,“Wanda kuma ya bijire wa Alqur’ani to lalle zai yi rayuwa mai qunci,
Haqiqa Mun halicci mutum a kan mafi kyan diri,Sannan Muka mayar da shi mafi qasqancin qasqantattu, Sai fa waxanda suka yi imani suka kuma yi ayyuka nagari, to su kam suna da lada ba mai yankewa ba
Shin ka taɓa tunani a kan dalilin samuwarka? Alƙur'ani mai girma yana bayyana mana hikima da manufar rayuwa. #DalilinSamuwa #Alkur'ani
Alƙur'ani mai girma yana bayyana cewa halittar ɗan’adam ba ta kasance a banza ba. Gano manufar rayuwarmu. #GaskiyarDan’adam
Shin Allah Ya halicci ɗan’adam da wata manufa? Gano amsar ta hanyar ayoyin Alƙur'ani mai girma. #Gaskiyardan’adam
Musulunci shi ne cikakken jagora wurin fahimtar yanayin ɗan’adam. Kasance tare da mu, kuma ka gano haqiqanin halin ɗan’adam kamar yadda ya zo a cikin Alƙur'ani mai girma. #GaskiyarDan’adam #Alkur'aniMaiGirma
Shin ka san kanka sosai? Gano gaskiyar yanayin ɗan’adam ta hanyar koyarwar Musulunci wadda ke bayyana zurfin sirrikan ran ɗan’adam. #GanoKanka #Islam Gano kanka a Musulunci #GanoKanka