​(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce."

​(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce."

​(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce."

24 11

(Allah Ya ce da su): “Ko kuna tsammani ne cewa Mun halicce ku ne ba manufa kuma ku ba za a dawo da ku gare Mu ba?”

To Allah Sarki na gaskiya Ya xaukaka; babu wani abin bauta da gaskiya sai Shi, (Shi ne) Ubangijin Al’arshi mai girma

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya