Hakanan kuma biyayyar ba ta buqatuwa zuwa ga wasu manyan ayyuka, wani lokaci kalma tattausa ma ta isa ta wadatar.
Alqur’ani ya koyar da mu cewa, hatta da nuna qosawa ma yana cutar da zuciyar mahaifa. Don haka tausayawa ita ce mafi qololuwar godiya a gare su.
#Biyayya ga_Iyaye #Xabi’un_Alqur’ani
Katika masu alaka
Nuna katika