A yayin da mutum ya tsarkake zuciyarsa daga dukkan abin da zai iya vatar dashi, ya koma zuwa ga Allah komawa ta gaskiya, to Allah zai buxe masa qofa, ya kuma lulluve shi da bushara, ya kuma ja shi zuwa ga mafi tsaftar hanyar gaskiya.
#Shiriyar_Haske
Katika masu alaka
Nuna katika