Ba a yawaita magana yayin da ake cikin musiba,"

Ba a yawaita magana yayin da ake cikin musiba,"

Ba a yawaita magana yayin da ake cikin musiba,"

56 27

Ba a yawaita magana yayin da ake cikin musiba,

Ya isheka ka yi ta nanata fadin: “mu na Allah ne, kuma zuwa gare shi za mu koma” a cikin ranka.

Domin a cikin fadar hakan akwai, mika wuya da yarda da kuma nutsuwa.

#Mika wuya_da komawa.

Yi tarayya