Haqqin da za ka mayar wa mai shi ko da kun samu savani da shi da kuma taimakon da za ka yi ba tare da gori ba da tambayar yanayin da maqocin da rayuwa ta tagayyara shi...kamar haka ne kyawawan xabi’u suka samu kan su a ciki a wannan lokacin. A cikin waxannan taqaitattun bayanan kusanci da wasu yake zama gaskiya sama da magana a kansa.
#Adalci_da_kyautatawa
related cards
Browse Islamic cards