Maqocin ka da ba addinin ku xaya ba zai iya buqatuwa zuwa ga hannun da zai xaukar masa wata leda mai nauyi ko kuma wata tambaya da za ta sassauta masa kaxaicin da yake ciki. Savanin addini ba ya hana yin mu’amala ta adalci da kyautatawa ta gaskiya. Za ta iya yiwu wa sanayya mai kyau ta fara daga dokin qofar gida.
#Maqwaftaka_da_Kyautatawa
related cards
Browse Islamic cards