Yaren da ba ka tava jin shi ba a baya, kuma wani xanxano."

Yaren da ba ka tava jin shi ba a baya, kuma wani xanxano."

Yaren da ba ka tava jin shi ba a baya, kuma wani xanxano."

2 2

Yaren da ba ka tava jin shi ba a baya, kuma wani xanxano ne da ya sa sava da xanxanon ka... ka yi tunani game da wannan caccanjawar da abin da yake kiran ka zuwa gare shi na sanin Allah Mahalicci. Sannan ka kusanto: ka koyi wata kalma, ka yi tambaya kana mai ba ta muhimmanci, ka kuma saurari labarin da za a ba ka, za ka iya samun nutsuwa a wurin da ka tsammaci baqunta.

#Kyawun_Caccanjawa

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates