Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku riqi Yahudawa da Nasara masoya.
Ya ku waxanda suka yi imani, kada ku riqi Yahudawa da Nasara masoya. Sashinsu masoya sashi ne. Duk kuwa cikinku wanda ya jivinci lamarinsu, to lalle shi yana cikinsu. Lalle Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai
22
11
kundina masu alaka
Bude kundin Islama