Jivinta ba alaqa ba ce kawai ko yin mu’amala ba, a’a jivinta ta qunshi soyayya
Jivinta ba alaqa ba ce kawai ko yin mu’amala ba, a’a jivinta ta qunshi soyayya da taimako da qauna waxanda ake gabatar da su a kan addinin Allah. Saboda haka ne ma gargaxi ya zo a bayyane game da ita don kada mumini ya vace daga hanyar gaskiya game da ita.
#Jivinta_da_barranta
23
10
kundina masu alaka
Bude kundin Islama