Kafin ka mayar da martanin ka cikin fushi, ka karanta shi kamar kai za a aiko wa da shi. Za ka iya bayanin matsayar ka ba tare da ka tozarta wani ba, kuma za ka iya yin savani da wani ba tare da ka soke shi ba. Nutsattsiyar kalma za ta iya kiyaye alaqar da ta kusa rushewa gaba xaya.
#Tausasawar_Kalma
related cards
Browse Islamic cards