Yayin da wani ya munana maka, to ba a buqatar sai ka kwaikwayi ."

Yayin da wani ya munana maka, to ba a buqatar sai ka kwaikwayi ."

Yayin da wani ya munana maka, to ba a buqatar sai ka kwaikwayi ."

3 1

Yayin da wani ya munana maka, to ba a buqatar sai ka kwaikwayi irin wannan munanawar. Ya ishe ka kawai ka kiyaye haqqin ka ba tare da ka soke shi ba, kuma ka ba da damar shiga tsakani a yi sulhu. Za ta iya yiwu wa masu husuma su tsaya a wani mataki mai girma, wani sabon labari ya fara a tsakanin ku wanda a da ba ku yi tsammanin hakan ba.

#Kyautatawa_tana_sassauta_adawa

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates