Haqiqa waxanda suka qaryata haxuwa da Allah sun yi hasara; "
Haqiqa waxanda suka qaryata haxuwa da Allah sun yi hasara; har sai lokacin da alqiyama ta zo musu ba zato ba tsammani, sai su ce: “Kaiconmu kan irin sakacin da muka yi a cikinta (duniya),” alhalin kuwa suna xauke da kayan laifukansu a bayansu. Ku saurara, abin da suka xauka na laifi ya munana matuqaKuma rayuwar duniya ba komai ba ce face wasa da sh...
169
97