Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai;

Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai;

Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai;

76 2

Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai; kuma ku kyautata wa iyaye da dangi makusanta da marayu da talakawa da maqwabci makusanci da maqwabci na nesa, da abokin da ake tare[1] da kuma matafiyi da bayinku. Lalle Allah ba Ya son duk wanda ya kasance mai taqama, mai yawan fariya

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya