​Annabi Zakariyya ya kasance a duk lokacin da ya shiga wurin ."

​Annabi Zakariyya ya kasance a duk lokacin da ya shiga wurin ."

​Annabi Zakariyya ya kasance a duk lokacin da ya shiga wurin ."

107 16

Annabi Zakariyya ya kasance a duk lokacin da ya shiga wurin Nana Maryam yana samun abinci a wurin ta. A lokacin da ya tambaye ta game da wannan abincin a ina take samun sa, sai ta ba shi amsa cikin daxin rai da cewa, “Wannan daga Allah ne”. Ta haka labarin ta ya fara a cikin Alqur’ani...da zuciyar da ta san cewa kyautar Allah tana iya zuwa ta inda mutum bai yi tsammani ba.

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates