Sahun salla zai iya haxa mu, amma kuma magana mai zafi ta raba mu. Saqon ba da uzuri ko kuma shiga tsakiya don sasanci zai iya buxe qofar sulhu. ‘yan’uwantakar mu ta cancanci mu yi qoqari mu sasanta tsakanin juna, kada mu bari savanin da yake zuwa ya wuce ya juya zama an rabu da juna tsawon lokaci.
#’Yan’uwanta_Ta_Haxamu
related cards
Browse Islamic cards