Yayin da wani zai zo daga wani gari na daban ya yi maka sallama,"

Yayin da wani zai zo daga wani gari na daban ya yi maka sallama,"

Yayin da wani zai zo daga wani gari na daban ya yi maka sallama,"

2 2

Yayin da wani zai zo daga wani gari na daban ya yi maka sallama, kada ka bari bambanci yaren ku ya shagaltar da kai daga nuna masa qauna. Ka amsa masa tattaunawar da ya zo da ita. Ka xan ba shi lokaci ka saurare shi. Wataqila gaisawar ka ita ce farkon abin da zai sa ya ji a ransa shi ba baqo ba ne a nan.

#Gaisuwa_tana_Kusantar_da_mu 

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates