​Kyakkyawan (abu) da mummuna ba za su zama xaya ba."

​Kyakkyawan (abu) da mummuna ba za su zama xaya ba."

​Kyakkyawan (abu) da mummuna ba za su zama xaya ba."

22 11

Kyakkyawan (abu) da mummuna ba za su zama xaya ba. Ka kasance cikin masu ture mummuna da kyakkyawa, sau da yawa maqiyinka zai iya canjawa ya koma masoyi na qut da qut. Wannan matsayi ne da babu mai kaiwa gareshi sai masu haquri da ma’abota babban rabo.

#Kyakkyawa-da Haquri #Xabi’un-Musulunci

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya