​Yayin da ake cikin baqin ciki da damuwa, fakewa da Allah shi ne tsira."

​Yayin da ake cikin baqin ciki da damuwa, fakewa da Allah shi ne tsira."

​Yayin da ake cikin baqin ciki da damuwa, fakewa da Allah shi ne tsira."

13 8

Yayin da ake cikin baqin ciki da damuwa, fakewa da Allah shi ne tsira. Kamar yadda ma’abocin kifi (Yunus) ya tsira daga duhun cikin kifi. Allah ya tserar da duk wanda ya yi imani ya nemi agajinsa.

#Yarda-da Allah-Tsira

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya