​Allah Ta’ala Ya halatta yin qasaru yayin tafiya da lokacin jihadi.."

​Allah Ta’ala Ya halatta yin qasaru yayin tafiya da lokacin jihadi.."

​Allah Ta’ala Ya halatta yin qasaru yayin tafiya da lokacin jihadi.."

212 159

Allah Ta’ala Ya halatta yin qasaru yayin tafiya da lokacin jihadi don tsare muminai daga cutarwar kafirai. Rahamar Musulunci tana bayyana wurin sauqaqe ibadu yayin da buqatar hakan ta taso.

#Sauqaqe-Salla #Rahamar-Musulunci

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates