Kawar da kai da maganar banza na daga cikin xabi’un bayin Allah Mai Rahama. Muna cewa: “(Sakamakon) Ayyukanmu yana gare mu, ku kuma na ayyukanku yana gare ku, ba ma neman jayayya tare wawaye, kuvuta ita ce hanyarmu.
#Ladabin_Kawar da kai #Kuvuta
Katika masu alaka
Nuna katika
