​Rayuwar duniya tana bayyana a sura mai haskakawa bisa siffar."

​Rayuwar duniya tana bayyana a sura mai haskakawa bisa siffar."

​Rayuwar duniya tana bayyana a sura mai haskakawa bisa siffar."

20 11

Rayuwar duniya tana bayyana a sura mai haskakawa bisa siffar wasa da qyale-qyale, sai dai kuma  makomarta kamar makomar shukar da za ta bushe ce ta zama dudduga. Ka tuna fa cewa, lahira ita ce matabbata, ko dai a samu gafara da yardar Allah ko kuma azaba mai tsanani.

Duniya_Jin daxi Mai Ruxarwa#Lahira_Ita Tafi Alheri.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya