​Yayin da kake zaune a gari da lokacin da kake a halin tafiya, "

​Yayin da kake zaune a gari da lokacin da kake a halin tafiya, "

​Yayin da kake zaune a gari da lokacin da kake a halin tafiya, "

13 11

Yayin da kake zaune a gari da lokacin da kake a halin tafiya, ka tuna cewa, Musulunci addini ne na rahama da sauqi, Musulunci ya halatta yin qasaru a salla yayin da ka ji tsoron fitinar abokan gaba. Maqiyinku a bayyane yake, sai dai kuma rahamar Allah tafi yalwa.

#Taqaita-Salla #Addini-Sauqi

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya