Abokin ka zai iya yin dariya bisa kakaci saboda salon maganar ka game da shi, sannan ya koma gida yana mai jin nauyin wannan dariyar da ka yi masa. Murmushin abokin ba ya nufin cewa, kalmomin ba su yi masa raxaxi ba. Mu sanya wuraren zaman mu su zama wurin da kowa zai ji cewa ana lale da maraba da shi, ba ya zama wuri ne da za a riqa yi wa mutane dariya ba.
#Girmamawa_ba_tare_da_Izgilanci ba
related cards
Browse Islamic cards